101 Languages

Hausa Word List

The purpose of this list is to give a rough idea of the Hausa language. The words listed below are not the most common words, but a broad sampling of words. See the Word Lists page for more details.

English

Hausa
I

ni
you (singular)

kai
he

shi
we

mu
you (plural)

ku
they

su
this

wannan
that

wancan
here

nan
there

can
who

wa *(interrogative)*
what

me *(interrogative)*
where

ina *(no movement, interrogative)*
when

yaushe *(interrogative)*
how

yaya *(interrogative)*
not

ba …
all

duk
many

da yawa
some

waɗansu
few

kaɗan
other

wancan
one

ɗaya
two

biyu
three

uku
four

huɗu
five

biyar
big

babba
long

dogo
wide

mai faɗi
thick

mai kauri
heavy

mai nauyi
small

ƙarami
short

gajere
narrow

mai ƙunci
thin

siriri
woman

mace
man (adult male)

mutum
man (human being)

ɗan Adam
child

yaro *(boy)*, yarinya *(girl)*
wife

mata
husband

miji
mother

uwa
father

uba
animal

dabba
fish

kifi
bird

tsuntsu
dog

kare
louse

kwarkwa
snake

maciji
worm

tsutsa
tree

itace
forest

ƙungurmin daji
stick

sanda
fruit

’ya’yan itace
seed

iri
leaf

ganye
root

saiwa
bark (of a tree)

ɓawon itace
flower

fure
grass

ciyawa
rope

igiya
skin

fata
meat

nama
blood

jini
bone

ƙashi
fat (noun)

ƙiba, mai
egg

ƙwai
horn

ƙaho
tail

wutsiya
feather

gashin tsuntsu
hair

suma
head

kai
ear

kunne
eye

ido
nose

hanci
mouth

baki
tooth

haƙori
tongue (organ)

harshe
fingernail

farce
foot

ƙafa
leg

ƙafa
knee

gwiwa
hand

hannu
wing

fiffike
belly

ciki
guts

hanji
neck

wuya
back

baya
breast

nono, ƙirji
heart

zuciya
liver

hanta
to drink

sha
to eat

ci
to bite

ciza
to suck

tsotsa
to spit

tofa
to vomit

yi amai
to blow

busa, hura
to breathe

yi numfashi
to laugh

yi dariya
to see

gani
to hear

ji
to know

sani
to think

yi tsammani
to smell

sansana
to fear

tsoro
to sleep

yi barci
to live

yi rai
to die

mutu
to kill

kashe
to fight

yi fada
to hunt

yi farauta
to hit

buga
to cut

yanka
to split

raba
to stab

soka
to scratch

karce
to dig

haƙa
to swim

yi iyo
to fly

tashi
to walk

yi tafiya a ƙas
to come

zo
to lie (as in a bed)

yi kwanciya *(action)*, kwanta *(state)*
to sit

zauna *(action, state)*
to stand

miƙe tsaye *(action)*, tsaya *(state)*
to turn (intransitive)

juya
to fall

faɗi
to give

ba
to hold

riƙe
to squeeze

matsa
to rub

goge
to wash

wanke
to wipe

shafa
to pull

ja
to push

tura
to throw

jefa
to tie

ɗaura
to sew

ɗinka
to count

ƙidaya
to say

ce
to sing

rera waƙa
to play

yi wasa
to float

taso kan ruwa
to flow

gudana
to freeze

daskara
to swell

kumbura
sun

rana
moon

wata
star

tauraro
water

ruwa
rain

ruwan sama
river

kogi
lake

tabki
sea

teku
salt

gishiri
stone

dutse
sand

rairayi
dust

ƙurar ƙasa
earth

kasa
cloud

gajimare
fog

hazo
sky

sama
wind

iska
snow

ƙanƙara
ice

ayis, galas
smoke

hayaƙi
fire

wuta
ash

toka
to burn

ƙone
road

haniya
mountain

babban dutse
red

ja
green

kore
yellow

rawaya
white

fari
black

baƙi
night

dare
day

rana, yini
year

shekara
warm

mai ɗumi
cold

mai sanyi
full

cikakke
new

sabo
old

tsoho
good

mai kyau
bad

maras kyau
rotten

ruɓaɓɓe
dirty

mai dauɗa
straight

miƙaƙƙe
round

mai da’ira
sharp (as a knife)

mai kaifi
dull (as a knife)

maras kaifi
smooth

mai santsi
wet

jiƙaƙƙe
dry

maras laima
correct

madaidaici
near

kusa da
far

mai nisa
right

dama

View other word lists here